Sounds, Palmwine Palmwine Publishing, 2024 Livrel (POETRY / General) ISBN: 9781917267175 Wannan wakar tana nuna godiya da soyayya ga matanmu na Afirka. Ya kamata mu maza mu raira wakar nan a kullum. Mata suna yi mana hidima da yawa.